Wakilin tawagogin Afirka a bukin Rabi al-Shahadah ya ce:
Tehran (IQNA) Wakilin tawagogin kasashen Afirka da suka halarci bikin "Rabi al-Shahadeh" ya jaddada matsayi da kuma muhimmancin yunkurin Imam Husaini (AS) a cikin addinin Musulunci inda ya ce: Abin da makiya suke tsoro shi ne gaskiya da adalci da kima. da Musulunci ya dauka.
Lambar Labari: 3488727 Ranar Watsawa : 2023/02/27
Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485206 Ranar Watsawa : 2020/09/21